Jumma’a
“Ka ƙara mana bangaskiya”—Luka 17:5
DA SAFE
9:20 Sauti da Bidiyo
9:30 Waƙa ta 5 da Addu’a
9:40 JAWABIN MAI KUJERA: Ta Yaya Bangaskiya Take da Iko? (Matiyu 17:19, 20; Ibraniyawa 11:1)
10:10 JERIN JAWABAI: Abin da Ya Sa Muka Gaskata Cewa . . .
• Akwai Allah (Afisawa 2:1, 12; Ibraniyawa 11:3)
• Littafi Mai Tsarki Kalmar Allah Ce (Ishaya 46:10)
• Ƙa’idodin Allah Suna Amfanar Mu (Ishaya 48:17)
• Allah Yana Ƙaunar Mu (Yohanna 6:44)
11:05 Waƙa ta 37 da Sanarwa
11:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: Nuhu—Bangaskiya Ta Sa Ya Yi Biyayya (Farawa 6:1–8:22; 9:8-16)
11:45 Ku Kasance da Bangaskiya, Kada Ku Yi Shakka (Matiyu 21:21, 22)
12:15 Waƙa ta 118 da Shaƙatawa
DA RANA
1:35 Sauti da Bidiyo
1:45 Waƙa ta 2
1:50 JERIN JAWABAI: Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka Ta Wajen Lura da Halittu
• Taurari (Ishaya 40:26)
• Tekuna (Zabura 93:4)
• Kurmi (Zabura 37:10, 11, 29)
• Iska da Ruwa (Zabura 147:17, 18)
• Halittun da Ke Teku (Zabura 104:27, 28)
• Jikinmu (Ishaya 33:24)
2:50 Waƙa ta 148 da Sanarwa
3:00 Mu’ujizan Jehobah Suna Sa Mu Kasance da Bangaskiya (Ishaya 43:10; Ibraniyawa 11:32-35)
3:20 JERIN JAWABAI: Ku Yi Koyi da Masu Bangaskiya Ba Marasa Bangaskiya Ba
• Habila, Ba Kayinu Ba (Ibraniyawa 11:4)
• Anuhu, Ba Lamek Ba (Ibraniyawa 11:5)
• Nuhu, Ba Maƙwabtansa Ba (Ibraniyawa 11:7)
• Musa, Ba Fir’auna Ba (Ibraniyawa 11:24-26)
• Almajiran Yesu, Ba Farisawa Ba (Ayyukan Manzanni 5:29)
4:15 Ta Yaya Za Ku Riƙa Gwada Kanku Ko Kuna da Bangaskiya? (2 Korintiyawa 13:5, 11)
4:50 Waƙa ta 119 da Addu’ar Rufewa