Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Mayu p. 6
  • Ka Daina “Bida wa Kanka Manyan Abu”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Daina “Bida wa Kanka Manyan Abu”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Yi Abokan Kirki Kafin Karshe Ya Zo
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • “Ina Tare da Kai Domin In Cece Ka”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Ka Yi Gaba Gaɗi Irin Na Irmiya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2004
  • Jehobah Yana Dubanmu Don Amfaninmu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Mayu p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 44-48

Ka Daina “Biɗa wa Kanka Manyan Abu”

45:2-5

Da alama cewa Baruch mai ilimi ne kuma shi ma’aikaci ne a fādar sarki. Ko da yake yana bauta wa Jehobah kuma ya taimaka wa Irmiya, amma akwai lokacin da ya soma bijirewa. Ya soma ‘biɗa wa kansa manyan abu,’ wataƙila ƙarin matsayi a fādar sarki ko kuma kayan duniya. Yana bukatar ya yi gyara don ya tsira sa’ad da aka halaka Urushalima.

Yayin da Baruch yake aiki a matsayin sakataren Irmiya, ya yi tunanin samun karin matsayi
Taswirar da ta nuna lokacin da Irmiya ya soma annabci, da sa’ad da Baruch ya soma taimaka masa da kuma sa’ad da aka halaka Urushalima
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba