DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MAKOKI 1-5
Zama Masu Haƙuri Zai Taimaka Mana Mu Jimre
Mene ne ya taimaka wa Irmiya ya jimre duk da wahalar da ya sha?
3:20, 21, 24, 26, 27
Ya kasance da tabbaci cewa Jehobah ba zai manta da bayinsa da suka tuba ba kuma zai magance matsalolinsu
Ya “sha wuya tun yana yaro.” Jimre jarrabawa tun muna matasa na taimaka mana mu jimre da ƙalubale sa’ad da muka girma