Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Janairu p. 5
  • Ku Daina Damuwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Daina Damuwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • Ku Haƙura da Abin da Kuke da Shi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Za Ka Iya Bauta wa Jehobah Ko da Iyayenka Ba Sa Yin Hakan
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Yesu Ya Kaunaci Mutane
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Janairu p. 5

RAYUWAR KIRISTA

Ku Daina Damuwa

Tsuntsaye; furanni

A Huɗubar da Yesu ya yi a kan Dutse, ya ce: “Kada ku yi alhini saboda ranku.” (Mt 6:25) Tun da yake muna rayuwa a duniyar Shaiɗan, ba laifi ba ne idan muna damuwa game da wasu abubuwa. Shi ya sa Yesu yake gaya wa mabiyansa su daina damuwa ainun. (Za 13:2) Me ya sa? Domin idan muna damuwa ainun ko da game da bukatunmu ne, hakan zai sa ba za mu iya mai da hankali ga biɗan Mulkin Allah farko ba. (Mt 6:33) Abin da Yesu ya faɗa bayan haka zai taimaka mana mu daina damuwa.

  • Mt 6:26​—Wane darasi ne za mu iya koya daga tsuntsaye? (w16.07 9-10 sakin layi na 11-13)

  • Mt 6:27​—Me ya sa ɓata lokaci ne idan muna yawan damuwa? (w05 11/1 26 sakin layi na 5)

  • Mt 6:​28-30​—Wane darasi ne za mu iya koya daga furannin jeji? (w16.07 10-11 sakin layi na 15-16)

  • Mt 6:​31, 32​—Ta yaya Kiristoci suka bambanta da mutanen duniya? (w16.07 11 sakin layi na 17)

Mene ne nake so in daina damuwa a kai?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba