DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ROMAWA 15-16
Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ƙarfafa Ka
Hanya ɗaya da Jehobah yake ƙarfafa mu kuma ya taimaka mana mu jimre ita ce ta Kalmarsa. Ta yaya waɗannan mutanen da aka rubuta labaransu a Littafi Mai Tsarki suke ƙarfafa ka?
Nuhu
Yusufu
Dauda