Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Yuli p. 4
  • Musa da Haruna Sun Nuna Karfin Zuciya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Musa da Haruna Sun Nuna Karfin Zuciya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Tambayoyi Daga Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Musa Da Haruna Sun Je Wurin Fir’auna
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Kana “Ganin Wanda Ba Shi Ganuwa” Kuwa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Alƙalin da ke Manne wa Abin da ya Dace
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Yuli p. 4
Musa da Haruna sun tsaya a gaban Fir’auna wanda yake zaune a kan kujerar sarautarsa.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 10-11

Musa da Haruna Sun Nuna Ƙarfin Zuciya

10:3-6, 24-26, 28; 11:4-8

Musa da Haruna sun nuna ƙarfin zuciya sosai sa’ad da suke magana da Fir’auna wanda a lokacin shi ne sarki mafi iko a duk duniya. Me ya taimaka musu su yi hakan? Littafi Mai Tsarki ya yi magana game da Musa, ya ce: “Ta wurin bangaskiya ne ya bar ƙasar Masar, ba tare da jin tsoron fushin sarki ba. Ya jimre saboda yana ganin wanda ido ba ya iya gani.” (Ibraniyawa 11:27) Musa da Haruna sun ba da gaskiya ga Allah sosai kuma sun dogara gare shi.

A wane irin yanayi ne za ka bukaci ƙarfin zuciya don ka yi wa’azi ga wani mai iko?

Hotuna: Yanayin da zai sa mu bukaci karfin zuciya. Na 1. Wani yaro a makaranta ya tashi tsaye yayin da sauran ’yan ajin suke sāra wa tutar kasa. Na 2. Wani dan’uwa ya tsaya a gaban kotu. Na 3. Wani dan’uwa yana ba ma wani mutum warka kuma wani dan sanda ya tsaya a gefe yana kallonsa.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba