Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 13
  • An Tsara Su don Su Yi ma Kowa Wa’azi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • An Tsara Su don Su Yi ma Kowa Wa’azi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Wa’azi ga Mutumin da Ke Wani Yare
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Yin Wa’azi ga Kowa a Yankinmu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Mu Yi Wa’azi da Hadin Kai A Yankuna da Ake Yaruka da Yawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Kana Magana Da “Harshe Mai-tsarki” Sosai?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 13
Wani dan’uwa yana amfani da manhajar ‘JW Language’ app a babbar wayarsa.

RAYUWAR KIRISTA

An Tsara Su don Su Yi ma Kowa Wa’azi

A dā, Jehobah ya tsara yadda Isra’ilawa za su masa ibada. Haka ma a yau, yana tsara bayinsa don su iya yin aikin da ya ba su. A faɗin duniya, ’yan’uwa da ke ofisoshinmu da da’irorinmu da ikilisiyoyinmu da kuma rukunoninmu na wa’azi duk suna aiki tare don su faɗaɗa aikin wa’azi. Muna ma kowa wa’azi har da waɗanda suke yin wani yare dabam. ​—R. Yar 14:​6, 7.

Shin ka taɓa yin tunanin koyan wani yare don ka taimaka wa mutanen da suke yaren su soma bauta wa Jehobah? Idan ba za ka sami zarafin koyan wani yare ba, za ka iya yin amfani da manhajar JW Language app don ka koyi gabatarwa mai sauƙi. Idan ka yi amfani da manhajar a wa’azi, za ka yi farin ciki irin wanda Kiristoci a ƙarni na farko suka yi sa’ad da mutanen wasu ƙasashe suka ji “manyan abubuwan da Allah ya yi” a yarukansu.​—A. M 2:​7-11.

KU KALLI BIDIYON NAN KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH​—YIN WA’AZI A WASU HARSUNA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Ka Zama Abokin Jehobah​—Yin Wa’azi A Wasu Harsuna.’ Kaleb yana tunanin yadda wata na’aura za ta taimaka masa ya yi ma wata mata wa’azi da ba ta iya yarensa ba.

    A wane lokaci ne manhajar JW Language app za ta taimaka maka?

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Ka Zama Abokin Jehobah​—Yin Wa’azi A Wasu Harsuna.’ Sashen Gaisuwa da Gabatarwa a manhajar ‘JW Language’ app.

    Waɗanne abubuwa ne suke manhajar?

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Ka Zama Abokin Jehobah​—Yin Wa’azi A Wasu Harsuna.’ Matar ta yi farin ciki sa’ad da Kaleb da Safiya suka gaishe ta a yaren Caina.

    Mutane daga dukan ƙabilu suna bukatar su ji albishiri

    Waɗanne yaruka ne mutanen da ke yankinku suke yi?

  • Me za ka yi idan ba ka jin yaren wani da yake son wa’azi?​—od-E 100-101 ¶39-41

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba