Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 6
  • Zuciyata Kullum Za Ta Kasance a Wurin

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Zuciyata Kullum Za Ta Kasance a Wurin
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Dogara ga Jehobah Allahnku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Za Ka Amfana Daga Bin Shawara Mai Kyau
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Sun Yi Ginin da Dukan Zuciyarsu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Kana Amfana Sosai Daga Kalmar Allah?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Zuciyata Kullum Za Ta Kasance a Wurin

Jehobah ya zaɓi haikalin domin kansa (2Tar 7:​11, 12)

Jehobah ya ce zuciyarsa za ta kasance a wurin, hakan yana nufin cewa zai riƙa mai da hankali sosai ga abin da yake faruwa a haikalin (2Tar 7:16; w02-E 11/15 5 sakin layi na 1)

Idan mutanen suka daina bin Jehobah da “dukan zuciyarsu,” zai sa a halaka haikalin (2Tar 6:14; 7:​19-21; it-2-E 1077-1078)

Hotuna: Ayyuka dabam-dabam na ibada. 1. Wani danꞌuwa yana adduꞌa. 2. Wata ꞌyarꞌuwa tana kalami a taro. 3. Wasu maꞌaurata suna waꞌazi. 4. Wani danꞌuwa yana share Majamiꞌa Mulki. 5. Baba da mama da yaransu biyu suna ibada ta iyali. 6. Wata ꞌyarꞌuwa tana karanta Littafi Mai Tsarki. 7. Wata ꞌyarꞌuwa tana saka gudummawa a akwati.

A lokacin da ake keɓe haikalin, mutanen suna ganin za su ci gaba da bauta wa Jehobah da ƙwazo. Amma abin baƙin ciki shi ne, mutanen sun daina kasancewa da ƙwazo a bautarsu ga Jehobah.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya nake nuna cewa ina da ƙwazo a bautata ga Jehobah?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba