Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 12
  • Za Ka Amfana Daga Bin Shawara Mai Kyau

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Za Ka Amfana Daga Bin Shawara Mai Kyau
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Da Ya Sami Tagomashin Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Yadda Za Mu Nemi Shawara
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
  • Zuciyata Kullum Za Ta Kasance a Wurin
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Sarki Sulemanu Ya Tsai da Shawarar da Ba Ta Dace Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 12

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Za Ka Amfana Daga Bin Shawara Mai Kyau

Rehobowam yana da shawarar da zai yanke (2Tar 10:​1-4; w18.06 13 sakin layi na 3)

Rehobowam ya nemi shawara (2Tar 10:​6-11; w22.02 9 sakin layi na 6)

Rehobowam da mutanen sun sha wahala domin ya ƙi bin shawara mai kyau (2Tar 10:​12-16; it-2-E 768 sakin layi na 1)

Wata matashiya tana sauraron wata ꞌyarꞌuwa da ta manyanta a gidan cin abinci.

Don yawan shekarun Kiristoci da suka manyanta, sukan iya sanin sakamakon wata shawara da mutane suka yanke.​—Ayu 12:12.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Wane ne a ikilisiya zai iya ba ni shawara mai kyau?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba