Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w23 Satumba p. 32
  • Shawara a Kan Yin Bincike

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Shawara a Kan Yin Bincike
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • Ayyuka don Yara
  • Ku Yi Amfani da jw.org Yayin da Kuke Wa’azi—“Ka Zama Abokin Jehobah”
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ku Yi Amfani da Dandalinmu Wajen Koyar da Yaranku
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Kuna Bincika JW.ORG/HA don Samun Shawarwari na Yau da Kullum?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Yi Amfani da Bidiyoyi don Ka Koyar da Dalibanka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
w23 Satumba p. 32

Shawara a Kan Yin Bincike

Ayyuka don Yara

Hakkin iyaye ne su koyar da yaransu game da Jehobah, kuma wannan babban hakki ne. (Afis. 6:4) Ƙungiyar Jehobah ta wallafa abubuwa da dama don ta taimaka wa iyaye su cika hakkin nan. Ta yaya za ku yi amfani da su wajen koyar da yaranku?

  • Ku shiga JW.ORG. A jw.org/ha, akwai bidiyoyi da yawa da takardu da za a iya saukarwa don yara su yi rubutu ko zane a kai.a Don ku same su, ku rubuta “Yara” ko kuma “Matasa” a inda aka ce “Bincika.”

  • Ku zaɓi wanda ya dace da yaranku. A sashen yara, za ku iya zaɓan bidiyoyi da dai sauransu da kuke ganin za su taimaka ma yaronku. Don ku samo su, ku rubuta “Ayyuka don Ibada ta Iyali” a inda aka ce “Bincika.”

  • Ku tattauna darasin da yaranku. Kar ku riƙa amfani da bidiyoyin ko kuma ayyukan nan don kawai ku ba wa yaranku ayyukan yi. A maimakon haka, ku tattauna bayanin da ke ciki da ɗanku ko ꞌyarku, da niyyar taimaka musu su zama abokan Jehobah.

a A manhajar JW Library®, akwai duka bidiyoyi na matasa da muke da su da Hausa, amma ba a gama fitar da duka takardunsu don zane da rubutu ba.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba