Mu Shiga Hutun Allah!
IBRANIYAWA 4:11
Sashe na safe
9:40 Sauti
9:50 Waƙa ta 87 da Adduꞌa
10:00 Ta Yaya Za Mu Shiga Hutun Allah?
10:15 Ta Yaya Kalmar Allah Take da Rai?
10:30 Ku Ci Gaba da Dogara ga Jehobah Ya Yi Muku Ja-goranci
10:55 Waƙa ta 89 da Sanarwa
11:05 Jehobah Yana Yi Wa Masu Biyayya Albarka
11:35 Jawabin Baftisma
12:05 Waƙa ta 32
Sashe na rana
1:20 Sauti
1:30 Waƙa ta 49
1:35 Labarai
1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro
2:15 Jerin Jawabai: Sun Sa Jehobah Farin Ciki!
• Matasa
• ꞌYanꞌuwa Mata
• Tsofaffi
3:00 Waƙa ta 38 da Sanarwa
3:10 Ka Yi Farin Ciki a Bautarka Ga Jehobah
3:55 Waƙa ta 118 da Adduꞌa