Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Satumba p. 3
  • Ka Yi “Tafiya Cikin Shari’ar Ubangiji”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Yi “Tafiya Cikin Shari’ar Ubangiji”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Dogara Ga Maganar Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • Bari Maganar Allah Ta Haskaka Hanyarka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • “Ina Ƙaunar Shari’arka Ba Misali!”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • Dokokin Allah Don Amfaninmu Ne
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2002
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Satumba p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 119

Ka Yi “Tafiya Cikin Shari’ar Ubangiji”

Yin tafiya cikin shari’ar Jehobah yana nufin bin ƙa’idodinsa da zuciya ɗaya. Muna da misalai masu kyau a cikin Littafi Mai Tsarki na mutanen da suka bi dokar Jehobah kuma suka dogara gare shi kamar marubucin zaburar nan.

Wani marubucin zabura yana tafiya da sanda

Za mu yi farin ciki na gaske idan muka bi dokar Allah

119:1-8

Joshuwa yana karanta dokar Allah

Joshua ya bi dokar Jehobah da zuciya ɗaya. Ya san cewa idan har yana son ya yi farin ciki da gaske, yana bukatar ya dogara ga Jehobah da dukan zuciyarsa

Kalmar Allah tana taimaka mana mu jimre da matsaloli

119:33-40

Irmiya yana addu’a

Irmiya ya kasance da gaba gaɗi kuma ya dogara ga Jehobah sa’ad da yake cikin mawuyacin hali. Ya yi rayuwa mai sauƙi kuma ya yi aikin da aka ba shi da ƙwazo

Sanin Kalmar Allah da kyau yana sa mu yi wa’azi da gaba gaɗi

119:41-48

Bulus yana wa Gwamna Filikus wa’azi

Bulus bai ji tsoron yi wa mutane wa’azi ba. Ya dogara ga Jehobah sa’ad da yake yi wa Gwamna Filikus wa’azi da gaba gaɗi

Wani marubucin zabura yana tafiya da sanda

A waɗanne yanayoyi ne zan iya dogara ga Jehobah sa’ad da nake wa’azi?

  • Makaranta

  • Aiki

  • Iyali

  • Wani wuri

A rubutu na asali, an rubuta Zabura ta 119 bisa jerin harufa. Wataƙila hakan ya taimaka wa masu karatu su riƙa tuna da abin da ke zaburar. Zabura ta 119 tana da baitoci 22 kuma kowane baiti yana da ayoyi 8. An soma kowane baiti da harafin Ibrananci. Da yake akwai harufa 22 a yaren Ibrananci, zaburar tana da ayoyi 176. Kuma hakan ya sa ayoyin da ke zaburar nan sun fi na sauran surori yawa.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba