DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AFISAWA 1-3
Yadda Jehobah Yake Aiki don Ya Cika Nufinsa
1:8-10
Jehobah yana aiki don ya haɗa kan halittunsa masu basira.
Yana shirya shafaffu don su yi rayuwa a sama kuma Yesu ne zai zama Shugabansu
Yana shirya mutanen da za su yi rayuwa a ƙarƙashin Mulkin Almasihun
A waɗanne hanyoyi ne zan goyi bayan haɗin kan ƙungiyar Jehobah?