Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 8
  • Yin Abubuwa da Dukan Zuciyarmu Yakan Kawo Albarka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yin Abubuwa da Dukan Zuciyarmu Yakan Kawo Albarka
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Jehoash Ya Bar Bauta wa Jehobah Domin Mugayen Abokane
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Yadda Maƙiyanmu Suke Sa Mu Yi Sanyin Gwiwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • An Hukunta Wata Muguwar Mace
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 8
Elisha yana ba wa Sarki Jehoash umurni saꞌad da Elisha yake rashin lafiya. Jehoash yana rike da kibiyoyi hudu.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yin Abubuwa da Dukan Zuciyarmu Yakan Kawo Albarka

Elisha ya umurci Sarki Jehoash ya yi wani abu da zai nuna yadda Israꞌila za ta ci Suriya a yaƙi (2Sar 13:​15-18)

Jehoash bai yi nasara yadda ya kamata ba domin bai yi abin da aka umurce shi da dukan zuciyarsa ba (2Sar 13:19; w10 4/15 26 sakin layi na 11)

Jehobah yana yi wa bayinsa da ke biɗansa da dukan zuciyarsu albarka (Ibr 11:6; w14 1/1 11 sakin layi na 5-6)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya nake nuna cewa ina iya ƙoƙorina da dukan zuciyata wajen karanta Littafi Mai Tsarki da halartan taro da kuma yin waꞌazi?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba