Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 12
  • Yadda Maƙiyanmu Suke Sa Mu Yi Sanyin Gwiwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Maƙiyanmu Suke Sa Mu Yi Sanyin Gwiwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Yin Abubuwa da Dukan Zuciyarmu Yakan Kawo Albarka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehobah Mai Haƙuri Ne, Amma Yana Hukunta Waɗanda Suka Ƙi Tuba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ku Koyar da Yaranku Yadda Za Su Ƙaunaci Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 12
Rabshakeh da wani soja a bayan katangar Urushalima. Rabshakeh yana magana rike da sanda.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yadda Maƙiyanmu Suke Sa Mu Yi Sanyin Gwiwa

Maƙiyanmu suna ƙoƙari su sa mu sanyin gwiwa ta wajen yaɗa ƙarya game da masu yi mana ja-goranci (2Sar 18:​19-21; w05 8/1 30 sakin layi na 5)

Suna ƙoƙarin ruɗinmu ta wajen yaɗa ƙarya game da ƙungiyar Jehobah (2Sar 18:​22, 25; w10 7/15 13 ­sakin layi na 3)

Suna ƙoƙari su sa mu daina bauta wa Jehobah ta wajen yi mana alkawarin ƙarya (2Sar 18:​31, 32; w13 11/15 19 sakin layi 14; yb74-E 177 sakin layi 1)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Waɗanne matakai zan ɗauka don in ƙarfafa kaina kuma in jimre da tsanantawa?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba